Posts

Showing posts from December, 2023

innalillahi wa’inna Raji,un mutuwar Wasu jarumen Data girgiza yan kannywood har Yanzu…

Image
 innalillahi wa’inna Raji,un mutuwar Wasu jarumen Data girgiza yan kannywood har Yanzu Allah Ubangijin ya gafrata musu Amen suma Amen

innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Kalli Video…

Image
 innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli Video… Yanzu-Yanzu Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Hadarin Mota Ya Ritsa da Wasu Mata Shida da Direban Su Inda Sukai Hadarin Mota Suka Rasu Allah Sarki. Wasú Mata Shìda Ƴan Ɗaúkar Amàryá Taréda Dírébansú Sún Rasú A Sanadíyar Haɗarín Mótar Da Ya Farú Da Sú A Hanyar Sókótó Zúwa Argúngú A Jìya Ladí Allah Ya Jíkansú. Amìn Allahu Akbar’ Muna Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Sa Da Rahama Amin. Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci daga kaanywood.

Allahu Akbar Mutuwar Wannan Tsohuwa datayi Hadarin Mota Daga Kano Zuwa Kaduna Lamarin Yayi Matukar Girgiza Alumma Kalli Abun Daya Faru Kafin ta Rasu…

Image
 Allahu Akbar Mutuwar Wannan Tsohuwa datayi Hadarin Mota Daga Kano Zuwa Kaduna Lamarin Yayi Matukar Girgiza Alumma Kalli Abun Daya Faru Kafin ta Rasu Inda Jama’a Dadama Suke Yiwa Wannan Mata Addu’a akan Allah Yajikan ta. Muna Rokon Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’alah Yajikan ta da Rahama Yasa Aljannah Ce Makomar ta Ameen

Masha Allah; Kalli Bidiyon Yadda Wani Matashi Dan Shekara 19 Ya Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma

Image
  Masha Allah; Kalli Bidiyon Yadda Wani Matashi Dan Shekara 19 Ya Rubuta Al’Qur’ani Mai Girm Allah Mai iko yadda Wani Matashi Ya Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin domin ba kowane zai iya ba. Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Duk mafi akasarin matasan mu Basu da Wani aikin daya wuce su ringa shaye shaye amma akuma shidai wannan matashin ya tsaya ya rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Hannun Sa. Matashin mai suna malam karami dake garin mubi ta jahar adamawa dama ya taba rubuta Al-Qur’ani wannnan shi ne rubutun sa na biyu. Muna Tayashi murna da addu,ar Allah ya karawa rayuwar sa Albarka Allah yasa mai amfani ne duniya da lahira amin. A yanzu haka Duk wanda ya Samu wannan labarin sai yayi farin ciki domin wannan abun farin ciki ne domin koh mutum ba dan gidan ku bane ya Kamata ka saka Masa Al’barka da kuma fatan al’kairi. Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar w...

Wannan shine mutumin daya karar da rayuwar sa yana karatun al Qur ani mai girma shiga kagani..

Image
 wannan shine mutumin daya karar da rayuwar sa yana karatun al Qur ani mai girma tabbas mutane narokawa iyayen su wa yanda suke da rai irin wannan kashen 👇👇👇👇

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un Kulli Nafsin Za’ikatul Mout Allah Yayiwa Mahaifiyar Tijjani Asase Rasuwa Yanzu Kallah Kaga…

Image
 Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un Kulli Nafsin Za’ikatul Mout Allah Yayiwa Mahaifiyar Tijjani Asase Rasuwa Yanzu Kallah Kaga…  Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un Kulli Nafsin Za’ikatul Mout Allah Yayiwa Mahaifiyar Tijjani Asase Rasuwa Yanzu Kallah Kaga… Nan Muka Kawo Muka Karshen Wannan Labarin Kucigaba Da Ziyartar Wannan Gida Mail Albarka na masarautanews

Qalu Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kwana Biyu Da Daura Aure Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Mutuwar Amarya Da Ango A Jahar Kano Yanzu Kalli Cikakken Bidiyon Abin Da Yafaru….

Image
 Qalu Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kwana Biyu Da Daura Aure Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Mutuwar Amarya Da Ango A Jahar Kano Yanzu Kalli Cikakken Bidiyon Abin Da Yafaru….

Hira Da Mahaifiyar Marigayi Aminu S. Bono Hira Me Sosa Zuciya kalli cekakken bidiyan…

Image
  Hira Da Mahaifiyar Marigayi Aminu S Bono Hira Me Sosa Zuciya, Ku Danna Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasan Rubutunnan Kusha Kallo, Mungode Da Ziyartarmu.  

Masha’Allah Yayan Jarumi MS Jigirya (Sallau dadin Kowa) Sunyi Saukar Alkur’ani Mai Girma

Image
 Masha’Allah Yayan Jarumi MS Jigirya (Sallau dadin Kowa) Sunyi Saukar Alkur’ani Mai Girma Yayan fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood kenan Salisu MS jigirya wanda akafi sani da Sallau dadin kowa sun sauke Alkur’ani Mai girma. Wannan dai Yana daya daga cikin jerin yayan jaruman Kannywood da suka sauke Alkur’ani Mai girma kasancewar akwai wasu da dama irinsu Hadiza Saima, Bashir bala ciroki, Shuaibu Lilisco duk suma Yayan su sun samu damar saukar Alkur’ani Mai girma.  

Ikon Allah karamar yarinya ta girgiza duniya da karatun al qur’ani mai girma kalli bidiyon kaji yadda

Image
 Masha Allah karamar yarinya ta saka al umma kuka jin yadda take karanta surah arrahman ka danna sau (3) zai bude maka domin kallo