Masha’Allah Yayan Jarumi MS Jigirya (Sallau dadin Kowa) Sunyi Saukar Alkur’ani Mai Girma


 Masha’Allah Yayan Jarumi MS Jigirya (Sallau dadin Kowa) Sunyi Saukar Alkur’ani Mai Girma



Yayan fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood kenan Salisu MS jigirya wanda akafi sani da Sallau dadin kowa sun sauke Alkur’ani Mai girma.




Wannan dai Yana daya daga cikin jerin yayan jaruman Kannywood da suka sauke Alkur’ani Mai girma kasancewar akwai wasu da dama irinsu Hadiza Saima, Bashir bala ciroki, Shuaibu Lilisco duk suma Yayan su sun samu damar saukar Alkur’ani Mai girma.


 

Comments

Popular posts from this blog

innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Kalli Video…

Allahu Akbar Mutuwar Wannan Tsohuwa datayi Hadarin Mota Daga Kano Zuwa Kaduna Lamarin Yayi Matukar Girgiza Alumma Kalli Abun Daya Faru Kafin ta Rasu…